Kida da Al'adu - Aure a duniyar hausa

Share:

Kida da Al'adu

News


A cikin shirin al'adu na gado Salissou Hamissou ya duba yanayin aure  a duniyar hausa. Za ku ji irin sauyi da aka samu,dama yadda mutane ke kallon halin da ake ciki.