News
Yau Shirin 'Kasuwa A Kai Miki Dole' zai ya yada zango ne jamhuriyar Nijar, inda leka wani yanki da aka fara hako zinare, wato kauyen Kwandago dake cikin gundumar Madarounfa da ke jihar Maradi. wanda yanzu haka ‘yan kasashen Afirka ke tururuwar domin gudanar da wannan sabga ta arziki.