News
Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan yunkurin Najeriya na sake neman bashin kudi har na dala biliyan 4 da Euro miliyan 710 daga kasashen waje domin cike gibin kasasfin kudin wannan shekara ta 2021, lamarin da ya jawo kace-nace a fadin kasar. Ayi saurare Lafiya