Kasuwanci - Yadda matsalar tsadar rayuwa ke tayar da hankalin magidanta a Agadas
Share:
Listens: 0
About
Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba, ya yada zango a jihar Agadas da ke arewacin jamhuriya Nijar, yankin da matsalar tsadar rayuwa ke cigaba da tayar da hankullan magidanta.
Kasuwanci
News