Kasuwanci - Yadda hana aikin hajjin bana ya shafi maniyyata da kamfanoni a Nijar

Share:

Listens: 0

Kasuwanci

News


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole'  ya tattaunawa ne dangane da matsaloli ko asarar da matakin kasar Saudiya da hana aikin hajjin bana ya janyo, inda shirin ya yada zango jamhuriyar Nijar. Jamhuriyar Nijar na cikin kasashe dake  kai Maniyyata da yawansu yakai dubu 16 kasa mai tsarki duk shekara, domin gudanar da aikin hajji,  kuma wannan adadi ne dake bada damar yin hada hada ta kusan cfa miliyon dubu 34 baya ga guzurin maniyyatan, kana kasar nada kamfanonin hada-hadar aikin