Kasuwanci - Tallafin karshe don rage radadin Korona a Najeriya

Share:

Listens: 0

Kasuwanci

News


Shirin na wannan makon ya maida hankali ne kan tallafin zangon karshe na gwamnatin Najeriya na rage radadin annobar korona, sannan kuma ya yi dubi kan wani shirin tallafa wa mata da hukumar SMEDAN ta yi a birnin Legas cibiyar kasuwancin kasar.