Kasuwanci - Bankin Najeriya ya dakatar da baiwa kamfanonin canji kudaden waje
Share:
Listens: 0
About
Shirin Kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Ahmad Abba ya tattauna da masana kan matakin babban bankin Najeriya CBN na dakatar da baiwa kamfanonin 'yan canji kudaden kasashen waje.
Kasuwanci
News