Al'adun Gargajiya - Yadda gasar tseren dawaki ke gudana a jihar Tillaberi ta Jamhuriyar Nijar
Share:
About
Shirin al'adunmu na gado tare da Rukayya Abba Kabara a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda ake shirya bikin wasannin gargajiya na sukuwar dawaki na shekara-shekara da aka saba gudanarwa a garin Filinge na jihar Tilaberri.
Al'adun Gargajiya
News