Al'adun Gargajiya - Yadda bikin ranar Hausa ta duniya ya samo asali

Share:

Al'adun Gargajiya

News


Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne game da bikin ranar Hausa ta duniya wanda kasashen Afrika akalla 50 za su gudanar a cikin wannan wata na Agusta. A cikin shirin za ku ji yadda wannan rana ta samo asali.