Al'adun Gargajiya - Tarihin Masarautar Hausa ta farko a Legas
Share:
About
Shirin Al'adun Gargajiya na wannan lokaci zai yada zango ne a Masarautar Agege, wadda ta kasance Masarautar Hausawa ta farko a birnin Lagos da ke yankin kudu maso yammacin Najeriya da ta shafe shekaru 168 zuwa 200 da kafuwa
Al'adun Gargajiya
News