Al'adun Gargajiya - Shudewar al'adar kaciyar maza a gargajiyance a tsakanin al'ummar Kanuri

Share:

Al'adun Gargajiya

News


Shirin 'Al'adunmu Na Gado' wanda Mohammane Salissou Hamissou ya shirya ya gabatar, ya yi dubi ne a kan yadda al'adar yi wa yara maza kaciya ke shudewa a tsakanin al'ummar Kanuri da ke jihar Borno a Najeriya.