Al'adun Gargajiya - Ranar Makada Da Mawaka ta duniya a Abuja

Share:

Al'adun Gargajiya

News


Anyi taron mawaka da makada a garin Abuja Nigeria da zimmar farfado da al'adun gargajiyan jama'a  wanda aka fara wasannin a 1982. A cikin shirin Al'adunmu na Gado Mahamane Salissou Hamissou ya  hada mana shiri na musamman.