Al'adun Gargajiya - Mai martaba Sarkin Zazzau ya cika shekara guda a karagar mulki
News
Shirin al'adunmu na gado tare da Garba Aliyu Zaria ya yi duba kan yadda Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli ke cika shekara guda cur akan mulkin masarautar ta Zaria.

