Al'adun Gargajiya - Gasar rubutun gajeren labari na harshen Hausa

Share:

Al'adun Gargajiya

News


A cikin shirin 'Al'adunmu na Gado', Mohammane salissou Hamissou ya kawo mana yadda wasu masu kishin harshenn Hausa suka shirya bikin gasar rubuta gajeren labari a cikin harshen Hausa, inda wadanda suka yi nasara suka lashe kyautuka.