July 13, 2021NewsShirin Al'adunmu na gargajiya a wannan makon yayi tattaki zuwa birnin Abuja dake Najeriya inda cibiyar raya Al'adun Faransa da Najeriya ta bude dakin karatu domin inganta musayar Al'adu tsakanin kasashen biyu.